iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da zaɓen tarjamar kur'ani mai tsarki zuwa harshen Girka a ƙarƙashin kulawar ma'aikatar.
Lambar Labari: 3486871    Ranar Watsawa : 2022/01/26